<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Ubangiji Yesu, Ina Roƙonka LW49</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ubangiji Yesu, ina roƙonka,
 Kai ne na ke kira, ina jiranka.

[V2]
 2) Ga ni nan gabanka, bawanka na ke.
 Kai ne ka fanshe ni da jininka dai.

[V3]
 3) Daga halin duniya raba ni yanzu
 Gaskiya da ƙauna ina nemansu.

[V4]
 4) Koya mini sani, sanin nufinka.
 Ni dai marar iko, ba ni ikonka.

[V5]
 5) Amshi mulkin raina, karƃi zuciyata.
 Ba na jin ta wani, sai maganarka.

[V6]
 6) Hali irin naka ni ke so in yi.
 Ruhunka Mai Tsarki, cika ni da shi.</lyrics>
<hymn_number>49</hymn_number>
</song>